Mata Na Neman Zarta Maza Wajen Zuwa Makaranta A Sokoto –Farfesa Madawaki — Leadership Hausa Newspapers

0
257


A yanzu haka mata, musamman ’yanmata na neman haura maza matasa samari zuwa makarantar boko a jihar Sokoto sakamakon daukar mata kai da gwamnan jihar ta Sokoto, Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal, ya yi na bunkasa ilimin mata a jihar da sauran jama’ar Sokoto.

Wannan bayanin ya fito ne daga bakin Kwamishiniyar Ilimi ta Jahar Sokoto Farfesa Hajiya Aisha Madawaki a lokacin da ta ke yiwa manema labarai karin haske a Kano bayan kammala wani taro na kwana biyu da a ka yi a birnin na Kano, wanda hukumar USID ta shiryawa jihohin Sokoto da Bauchi don gano matsayin wani shiri da ta ke aiwatarwa na bunkasa ilimin zamani na wadanda su ka shiga makaranta da wuri da wadanda ba su shi ga makaranta da wuri ba a wadannan jahohi biyu.

Farfesa Madawaki kuma ta bayyana wannan shiri na USID na kula da Ilimin karatu da rubutu a wadannan Jahohi yasami Nasara bisa irin matakai da ake dauka na bin diddigi ga ma’aikatan wannan shiri na bikasa ilimi A Sokoto da Bauchi.

Farfesa Aisha Madawaki kwamishiyar…



Read More…..Leadership Newspaper