’Yan Boko Haram 700 Sun Shirya Mika Wuya –Gwamnatin Nijeriya — Leadership Hausa Newspapers

0
280


Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewar, fiye da mayakan kungiyar Boko Haram 700 Boko Haram suka nuna aniyarsu na mika wuya, a dai dai lokacin da gwamnatin take kara bayyana irin halin tashin hankalin da yakin da ahka shekara 9 ake gudanarwa ya shafi rayuwar mutanen dake zaune a yankin Arewa maso Gabas.

Ambasadan Nijeriya kuma wakili na dindindin a majalisar dinkin duniya, Tijjani Bande, ne ya bayyana wa kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya cewa, mutane fiye da Miliyan 14.8 ne rikicin ya shafa. Ya ce, an tarwatsa mutane Miliyan 1.7, sun zama ‘yan gudun hijira, mafi yawan wadanda lamarin ya shafa kuma kananan yara ne da mata.

Mista Bande na jawabi ne a wahen wani tattaunawa a kan hanyoyin kare fafaren hula a yayin da ake gudanar da yaki da muggan makamai. Ya tabbtar wa kasashen duniya da cewa, shirin da gwamnatin Buhari ked a shi mai suna ‘The Buhari Plan’ zai kawo sauki matuka a yankin Arewa maso gabas inda ‘yan kungiyar Boko Haram ke cin karensu babu babbaka duk kuwa da…



Read More…..Leadership Newspaper